A’dua (Hausa word for prayer) is a new song by John Manji, who is better known as JohnPraise.

The song forms a part of his newly released album and it is a song for all seasons

Kindly listen and/or download below:

Do well to share with friends too

ADU’A LYRICS
Adu’a…..
Mu Yi adu’a ba fasawa

Idan ka tashi da safe sai ka Yi adu’a…
Idan kin tashi da safe sai ki Yi adu’a…
Ki gode was Allah don ya kiyaye ki
Ka gode wa Allah don ya kiyaye ka

Alherin Allah shi ya kawo mu a yau…

Dutsen ceto na… Eeeee
Makiyayi na… Eeeee
A wurinka zan buya
Kana baya na kana gaba na
Kana ko Ina
Ba za hi tsoro ba aaaaaaaa
Adu’a da safe…. Eeeee
Adu’a da rana…. Eeeee
Adu’a da dare…. Eeeee
Ubangiji makiyayi na

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here